ha_tn/psa/048/004.md

762 B

Firgici ya mamaye su a wurin

Marubucin yana magana ne game da sarakuna tsoro kamar dai mutum ne ya sa sarakuna da rundunoninsu suka yi rawar jiki. AT: "A can suka yi rawar jiki da tsoro" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

da azaba kamar ta mace mai naƙuda

Marubucin yayi magana game da sarakuna tsoro kamar dai azabar da mace ke fuskanta yayin haihuwa kuma yana magana game da wannan zafi kamar mutum ne. Ana iya samar da fi'ilin daga sashin da ya gabata. AT: "zafi ya kama daga cikinsu, kamar lokacin da mace take nakuda" ko "sun firgita, kamar mace tana tsoron fuskantar azaba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)