ha_tn/psa/048/001.md

604 B

cikin birnin Allahnmu a tsauni mai tsarki

Wannan ishara ne ga Yerusalem, wanda aka gina akan Tsaunin Sihiyona.

Mai kyakkyawan tsawo

"Kyakkyawa kuma babba." Kalmar "daukaka" tana nufin yadda Tsaunin Sihiyona yake.

farincikin duk duniya, shi ne Tsaunin Sihiyona

Anan kalmar "ƙasa" tana nufin duk wanda ke rayuwa a duniya. Ana iya fassara kalmar "farin ciki" azaman aiki. AT: "Tsaunin Sihiyona yana ba da farin ciki ga kowa a duniya" ko "kowa a duniya yana farin ciki saboda Tsaunin Sihiyona" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])