ha_tn/psa/047/008.md

369 B

gama garkuwoyin duniya na Allah ne

Mai yiwuwa ma'anoni su ne cewa "garkuwa" 1) tana nufin kayan yaƙi. AT: "Allah yana da iko fiye da makaman dukkan sarakuna a duniya" ko 2) yana nufin shuwagabannin al'ummomin da ake magana akansu kamar garkuwa masu kare al'ummominsu. AT: "Sarakunan duniya suna ƙarƙashin Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)