ha_tn/psa/047/006.md

376 B

Raira waƙoƙin yabo ga Allah. raira waƙoƙin yabo; raira waƙoƙin yabo ga Sarkinmu, raira waƙoƙin yabo

An maimaita kalmar "raira yabo" don girmamawa. Kuna iya barin maimaitawa idan ya kasance mara kyau a yarenku. Madadin fassara: "Ku raira waƙa, ku raira yabo ga Allah; ku raira waƙa, ku raira yabo ga Sarkinmu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)