297 B
297 B
Ku tafa hannuwanku
Tafada hannu yana hade da biki. AT "Tafada hannuwanku cikin murna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
ku yi sowa ga Allah da muryar nasara
"ku yi ihu ga Allah da muryoyi masu daɗi." Anan kalmar "nasara" na nuni ga farincikin da ke tattare da cin nasara.