ha_tn/psa/046/010.md

770 B

Ku yi shiru ku sani Ni ne Allah

Anan, Allah ya fara magana.

Zan sami ɗaukaka a cikin al'ummai; Za a ɗaukaka ni a duniya

Waɗannan jimlolin guda biyu ma'anarsu ɗaya ce kuma suna jaddada cewa mutanen kowace al'umma a duniya za su ɗaukaka Allah. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Mutane daga kowace al'umma za su girmama ni; mutane a duk faɗin duniya za su ɗaukaka ni" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Yahweh mai runduna na tare da mu; Allah na Yakubu ne mafakarmu

Marubucin yayi magana game da Allah kamar dai shine wurin da mutane zasu iya zuwa don aminci. Duba yadda kuka fassara waɗannan layukan a cikin Zabura 46: 6. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)