ha_tn/psa/046/006.md

903 B

mulkoki suka girgiza

Anan, kalmar "girgiza" ita ce kalmar da marubucin yayi amfani da ita a Zabura 46:1 don bayyana tasirin girgizar ƙasa a kan duwatsu. Marubucin yayi maganar kifar da mulkoki da dakaru kamar girgizar kasa zata hallaka su. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "rundunoni sun kifar da masarautu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

ya tayar da muryarsa

"Allah ya daga murya." Marubucin yayi magana akan "murya" a matsayin abun da mutum zai iya ɗauka ya ɗaga sama. Wannan yana nufin cewa muryar ta ƙara ƙarfi. AT: "Allah ya yi ihu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Allah na Yakubu shi ne mafakarmu

Marubucin yayi magana game da Allah kamar dai shine wurin da mutane zasu iya zuwa don aminci. AT: "Allah na Yakubu yana bamu aminci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)