ha_tn/psa/046/004.md

858 B

Akwai kogi, da ƙoramu waɗanda ke sa birnin Allah farinciki

Hoton kogi mai gudana yana nuna zaman lafiya da ci gaba ga garin Allah. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-symlanguage)

wuri mai tsarki na shirayi na Maɗaukaki

Wannan jumla tana bayanin "garin Allah." AT: "tsattsarkan wuri inda Maɗaukaki yake zaune" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

cikin tsakiyarta; ba zata kawu ba

Kalmomin "ita" da "ita" suna nufin "garin Allah."

suna motsi saboda kumburinsu

A nan, kalmar "motsa" ita ce kalmar da aka fassara da "girgiza" a cikin Zabura 46:1. Marubucin ya yi maganar halakar Urushalima da sojoji kamar girgizar ƙasa za ta hallaka shi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "babu abin da zai iya hallaka ta" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])