ha_tn/psa/045/016.md

378 B
Raw Permalink Blame History

A fãdar ubanninka 'ya'yanka zasu kasance

'Ya'yan sarki za su naɗa shi sarki, kamar yadda ya maye gurbin kakanninsa.

waɗanda zaka maida su yarimai a dukkan duniya

Kalmomin “a cikin dukan duniya” ƙari ne kawai don a nanata cewa za su mallaki alummai da yawa. AT: "zaku sanya masu mulki akan al'ummomi da yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)