ha_tn/psa/045/014.md

621 B

Za a kaita wurin sarki cikin kyawawan tufafi masu ado kala-kala

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT "Mutane za su jagorance ta zuwa ga sarki yayin da take sanye da rigar ado" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Za a jagorance su da murna da farinciki

Wannan jimlar ta bayyana "farin ciki da murna" a matsayin mutumin da ke jagorantar wasu don yin biki. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Murna da murna za su jagorance su" ko "Za su ci gaba da farin ciki da farin ciki" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])