ha_tn/psa/045/010.md

529 B

ki mance da mutanenki

Marubucin yayi magana game da sarauniyar da baya bin imani da al'adun mutanen garinsu kamar tana manta su. AT: "kada ku bi al'adun mutanenku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gidan mahaifinki

Anan kalmar "gida" tana nufin dangi. AT: "danginku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ta haka sarkin zai yi marmarin kyanki

Wannan hanya ce mai ladabi da za a ce sarki zai so ya kwana da sarauniya a matsayin matarsa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)