276 B
276 B
matayenka masu martaba
Waɗannan matan matan sarki ne waɗanda suka sami amincewarsa.
sarauniya
Wannan ishara ne ga matar da za ta zama sarauniya. AT: "amaryarka, sarauniyar" ko "amaryarka, wacce za ta zama sarauniya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)