ha_tn/psa/045/005.md

1.0 KiB

mutane sun faɗa ƙarƙashinka

Wannan jimlar tana nufin sarki yana cin abokan gabansa. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "mutane sun faɗi a ƙafafunku don miƙa wuya" ko 2) "mutane sun faɗi matattu a ƙafafunku."

Kursiyinka, Allah, yana nan har abada

Kalmar "kursiyi" tana wakiltar masarauta da mulkin sarki. AT: "Mulkinka ... har abada abadin ne" ko "Za ka yi sarauta ... har abada abadin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sandar adalci shi ne sandar mulkinka

Kalmar "sandar sarauta" tana wakiltar ikon sarki na mulkin masarautarsa. AT: "kuna mulkin masarautarku da adalci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

saboda haka Allah, Allahnka, ya shafe ka da mai na murna

Marubucin yayi maganar murna kamar dai mai ne wanda Allah ya shafe shi da sarki. Cewa Allah ya shafe shi aiki ne na alama wanda yake wakiltar zaɓen da Allah ya zaɓe shi ya zama sarki. AT: "lokacin da Allah ya naɗa ku sarki, sai ya faranta muku rai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-symaction]])