ha_tn/psa/044/025.md

396 B

Gama mun narke mun zama ƙura

Marubucin yayi maganar wulakantasu kamar dai jikunansu abubuwa ne, kamar kankara, da ke narkewa kuma suke jika cikin datti. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

jikunanmu sun manne da ƙasa

Marubucin yayi maganar wulakancin su kamar dai jikinsu ya makale a kasa kuma ba zasu iya daga kansu ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)