ha_tn/psa/044/023.md

618 B

Farka, me yasa kake barci, Ubangiji?

Wannan baya nufin Allah yana bacci. Marubucin yayi magana game da rashin aiki kamar Allah yana barci. Ya yi tambayar don tsauta wa Allah don ya nuna bai damu da matsalolin su ba. AT: "Ku farka! Ina jin kamar kuna barci, Ya Ubangiji!" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Me yasa ka ɓoye fuskarka ... da wahalarmu?

Marubucin yayi amfani da wannan tambayar don yin gunaguni cewa Allah yana bayyana yana watsi da su. AT: "Kada ku ɓoye fuskarku ... zaluncinmu." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)