ha_tn/psa/044/018.md

985 B

Zuciyarmu bata juya ba

Anan kalmar "zuciya" tana nufin motsin rai, kuma musamman don aminci da ibada. AT: "Ba mu daina yi muku biyayya ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Idan mun mance da sunan Allahnmu

Anan kalmar "suna" tana nufin Allah, kansa. Manta da Allah shine a daina bauta masa. Wannan wani abu ne da bai faru ba. AT: "Idan da mun manta da Allahnmu" ko "Da mun daina bautar Allahnmu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-hypo]])

kuwa muka buɗe hannuwanmu ga wani bãƙon allah

Mika hannaye wata alama ce da mutane suka saba bauta wa da kuma addu'a ga allah. AT: "ya bauta wa baƙon allah" ko "ya yi addu'a ga baƙon allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

Allah ba zai bincika haka ba?

Marubucin yayi amfani da wannan tambayar don bayyana cewa Allah zai san idan zasu bautawa wani allah. AT: "Tabbas Allah zai sani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)