409 B
409 B
kunyar fuskata ta rufe ni
Marubucin yayi maganar kunyarsa kamar wani abu ne ya lullubeshi kamar bargo zai lullubeshi. AT: "Kunyar fuskata ta mamaye ni" (Duba: metaphor)
saboda muryar wanda ke tsautarwa da zage-zage
A nan kalmomin "muryar" suna wakiltar mutumin da yake zaginsa. AT: "saboda abin da mutumin ya fada wanda ya tsawata min kuma ya zageni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)