ha_tn/psa/044/012.md

625 B

Ka maida mu abin zargi ga maƙwabtanmu

Ana iya fassara kalmar "tsawata" a matsayin fi'ili. AT: "Kuna sanya mana abin da maƙwabta suke tsawata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

waɗanda ke kewaye da mu suna yi mana reni da ba'a

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "waɗanda suke kewaye da mu suna yi mana ba'a kuma suna yi mana ba'a" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ka sa mun zama abin zãgi cikin al'ummai

Ana iya fassara kalmar "zagi" azaman aiki. AT: "Kuna sanya al'umman da ke kusa da mu su zage mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)