557 B
557 B
Ka maida mu kamar tumakin da aka ƙaddara don abinci
Marubucin ya kwatanta Isra’ilawa da tumakin da mutane ke yanka kuma suke ci. Kamar yadda tumaki ba su da ƙarfi a gaban waɗanda suka kashe su, haka Isra'ilawa ba su da ƙarfi a gaban maƙiyansu. Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "Kun ba wa magabtanmu damar su kashe mu kamar yadda za su yanka tunkiya su cinye ta" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])
ka warwatsar da mu cikin al'ummai
"ya sa muka zauna a kasashe da yawa"