ha_tn/psa/044/007.md

317 B

muke fahariya a kullum

Ana iya fassara kalmar "alfahari" tare da fi'ili. AT: "mun yi alfahari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

za mu yi godiya ga sunanka har abada

Anan kalmar "suna" tana nufin Allah, kansa. AT: "za mu yi muku godiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)