ha_tn/psa/044/005.md

415 B

Da taimakonka zamu tura maƙiyanmu

Marubucin yayi maganar abokan gabansa shan kashi kamar suna "ƙasa" kuma suna shirin yaƙi kamar suna "sama."(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da sunanka

Anan kalmar “suna” tana nufin ikon Allah da ikonsa. AT: "da ikonka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

za mu tattakesu

"tattaka su ƙarƙashin ƙafafunmu" ko "tafiya a saman su"