ha_tn/psa/044/003.md

541 B

hannun damanka da ƙarfinka

A nan kalmar “hannu” na nufin ikon Allah. A hade, suna nanata girman ikon Allah. AT: "ƙarfin ku mai girma" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])

da hasken fuskarka ne

Kuna iya samar da fi'ili don wannan jumlar. AT: "hasken fuskarka ya sami ƙasar don mallakarsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

nasara domin Yakubu

Ana kiran jama'ar Isra'ila da sunan kakansu "Yakubu." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)