586 B
586 B
Mun ji da kunnuwanmu, Allah
Kalmar "kunnuwa" tana ƙara girmamawa ga maganar da suka ji kuma suka fahimci abubuwan da marubucin yake shirin bayyanawa. Marubucin yayi wannan bayani ga Allah. AT: "Allah, mun ji sarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
Ka kore al'ummai da hannunka
"Kun tilasta wa mutane daga wasu al'ummomin ficewa"
ka dasa mutanenmu
Marubucin yayi maganar Allah yasa Isra’ilawa su zauna a cikin ƙasa kamar yana dasa su ne a cikin ƙasa kamar itaciya. AT: "kun sa mutanenmu suka zauna a can" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)