ha_tn/psa/041/010.md

524 B

Amma kai, Yahweh, ka yi mani jinƙai ka ɗaga ni sama

Wannan buƙata ce. AT: "Ina roƙon ka, Yahweh, ka yi mani jinƙai ka tashe ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-declarative)

Ta wannan na san kana farinciki dani, gama maƙiyina bai yi murna a kaina ba

Hakanan za'a iya fassara wannan a cikin yanayi na gaba, tunda Yahweh bai riga ya warkar da shi ba. AT: "Idan kun ba ni damar yin hakan, sakamakon cewa magabtana ba su ci ni ba, zan san kun yarda da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)