ha_tn/psa/041/007.md

536 B

gãba da ni suna fatan shan wahalata

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "suna fatan cewa mummunan abubuwa zasu same ni" ko kuma 2) "suna shirin cutar da ni."

yanzu da ya ke kwance ƙasa, ba zai ƙara tashi ba

Anan kalmomin "kwanciya" na nuni ga kwanciya kan gado saboda rashin lafiya. Cewa ba zai “tashi ba” yana nufin zai ci gaba da kwanciya, wannan maƙarƙancin mutuwa ne. AT: "yanzu tunda bashi da lafiya a gado, zai mutu a can" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]])