ha_tn/psa/041/001.md

530 B

zai yi masa gudummawa a gadon wahalarsa

Maganar "gadon wahala" tana nufin lokacin da mutum yake kwance a gado saboda rashin lafiya. AT: "Lokacin da bashi da lafiya kuma yana kan gado, Yahweh zai taimake shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zaka maida gadonsa na ciwo zuwa gadonsa na warkarwa

Maganar "gadon warkewa" tana nufin lokacin da mutum yake hutawa a gado kuma ya warke daga rashin lafiyarsa. AT: "kai, Yahweh, za ku warkar da shi daga cutar sa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)