315 B
315 B
ka su yi farinciki
Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya kuma suna ƙarfafa tsananin farin ciki. AT: "ku yi murna ƙwarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
duk da haka Ubangiji yana tunani a kai na
"Ubangiji yana kulawa da ni"
Kai ne mai taimako
"Kai ne wanda ya taimake ni"