ha_tn/psa/040/014.md

423 B

Ka sa waɗanda suke son kashe ni

Ana iya sake dawo da wannan kuma a bayyana ta cikin aiki. AT: "Bari waɗanda ke bin rayuwata su ɗauke shi abin kunya su ji kunya kuma su ɓata rai gaba ɗaya" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Kasa su razana saboda kunya, su waɗanda ke yi mani ba'a

Bari waɗanda suka ce da ni, "Aha, aha!" su firgita saboda kunyarsu"