ha_tn/psa/040/012.md

506 B

Damuwoyin da basu ƙidayuwa sun kewaye ni

A nan ana magana da matsaloli kamar abubuwa ne da ke kewaye da tarko mai magana. AT: "akwai matsaloli da yawa a wurina fiye da yadda zan iya ƙidaya" ko "ƙarin matsaloli sun same ni fiye da yadda zan iya ƙidaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

har yasa bana iya ganin wani abu

Fassarori sun banbanta ta yadda za a fahimci wannan wurin mai wahala. Yana iya nufin cewa mai magana yana kuka sosai har ya kasa ganin komai saboda hawayensa.