ha_tn/psa/040/010.md

279 B

Ban ɓoye amintaccen alƙawarinka ko madawwamiyar ƙaunarka daga babban taron jama'a ba

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: "Na fadawa duk wanda yake cikin babban taron game da amincin alkawarinku ko amincinku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)