ha_tn/psa/040/007.md

522 B

shari'unka na cikin zuciyata

Anan "zuciyata" tana nufin yanayin cikin marubuci. AT: "Kullum ina tunanin dokokinku ne a cikina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Na yi shelar nagartattun labaran ayyukanka na adalci a babban taron jama'a

"Na yiwa babban taron mutane busharar adalcinku."

ka san leɓunana basu dena yin wannan ba

Anan "leɓunana" suna wakiltar marubucin, suna ƙarfafa jawabinsa. AT: "Ban hana kaina shelar waɗannan abubuwa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)