ha_tn/psa/040/005.md

483 B

babu wanda zai iya ƙirga abubuwan da kake tunani game da mu

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "babu wanda zai iya kirga duk abubuwan da kuke tunani akan mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ba ka buƙatar hadaya ko baiko

Wannan karin gishiri ne don bayyana cewa wasu abubuwan sun fi muhimmanci ga Allah. AT: "Hadaya da sauran abubuwan sadaukarwa ba su ne abubuwan da ke faranta muku rai ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)