ha_tn/psa/040/003.md

309 B

Ya sa sabuwar waƙa a bakina

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "Ya koya mani kalmomin zuwa wata sabuwar waƙa" ko 2) "Ya ba ni sabon dalilin rera waka."

Mai albarka ne mutumin da ya maida Yahweh madogararsa

"Mai albarka ne mutumin da ya dogara ga Yahweh" ko "Waɗanda suka dogara ga Yahweh suna da albarka"