ha_tn/psa/040/001.md

649 B

Na jira Yahweh da haƙuri

Wannan yana nufin marubucin yana jiran Yahweh ya taimake shi.

ya saurare ni ya ji kukana

Waɗannan suna nufin abu ɗaya, kuma ana iya haɗa su zuwa bayani ɗaya. AT: "ya saurare ni lokacin da na kira shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

a fitar dani daga rami mai furgitarwa

Wadannan kalmomin biyu suna nufin abu daya ne. Ana maganar hatsarin marubucin kamar wani rami ne mai mutuƙar cika da laka. Wannan yana jaddada haɗarin. AT: "daga shiga cikin mummunan rami mai cike da laka mai laushi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])