359 B
359 B
kada ka tsaya nesa dani
Tunda har yanzu Yahweh bai amsa roƙon marubucin ba, ya yi magana game da Yahweh kamar Yahweh yana tsaye nesa da marubucin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Ka zo da sauri ka taimakeni
Ana maganar Allah kamar yana gudu zuwa wurin marubuci don ya taimake shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)