ha_tn/psa/038/019.md

564 B

Suna rama mani nagarta da mugunta

Ayyukan abokan gaban marubucin suna magana ne azaman ma'amala ta kuɗi inda suka ba shi mugayen abubuwa don musanya abubuwa masu kyau. Ana iya bayyana sunayen suna "mugunta" da "kyakkyawa" azaman siffofi. AT: "Suna yi min mummunan abu bayan na kyautata musu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

suna ta tuhuma

Yadda magabtan marubucin suke zarginsa ana maganarsu kamar suna jifansa da zargi kamar duwatsu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)