420 B
420 B
ina kamar kurman mutum ... bana jin komai ... faɗin komai.
Marubuci baya jin abinda makiyan sa suke fada. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])
Ina kamar mutumin ... ba ya ji ... ba shi da amsa
Marubuci ba ya faɗan mugayen maganganu ga maƙiyansa ba. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])