226 B
226 B
suna maganar hallakarwa da faɗin kalmomin ruɗu
Waɗannan jimlolin guda biyu ma'anar abu ɗaya ne kuma suna jaddada yanayin cutarwar abin da waɗannan mutane ke faɗi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)