ha_tn/psa/038/009.md

479 B

da buƙatar zuciyata

Anan "zuciyata" tana nufin marubuci. Zai iya zama taimako a bayyana cewa marubucin yana son ƙoshin lafiya. AT: "Babban burina" ko kuma "Ina so ku warkar da ni" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

gunagunina basa ɓoyu ba daga gare ka

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Kuna iya ganin duk nishin da nake yi na baƙin ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)