245 B
245 B
Raunukana sun harbu suna wari
Anan "wari" yana nuni ga ciwon nasa wanda yake da ƙamshi mai haɗari wanda yake da ruɓaɓɓen nama. AT: "Raunin na ciwo ne kuma suna wari yayin da suka ruɓe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)