ha_tn/psa/038/003.md

395 B

babu lafiya a ƙasusuwana saboda laifina

Anan "ƙasusuwana" suna wakiltar jikin marubuci. AT: "Jikina duka yana da cuta saboda zunubina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

zunubaina sun fi ƙarfina

Ana maganar laifofin marubuci kamar ambaliyar ruwa ce da ta rufe shi. AT: "Laifofin na sun rufe ni kamar ambaliyar ruwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)