ha_tn/psa/038/001.md

542 B

Gama kibiyoyinka suna sukana

An yi magana game da tsananin azabar Yahweh ga marubuci kamar dai Yahweh ya harba kibiyoyi a cikin marubucin. AT: "Hukuncinku yana da zafi kamar kun harba kibiya a wurina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

hannunka na matse ni har ƙasa

An yi magana akan horon Yahweh akan marubuci kamar dai Yahweh na fasa marubucin da hannunsa. Anan, "hannu" yana nufin ikon Yahweh. AT: "ikonka ya buge ni" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])