ha_tn/psa/037/039.md

377 B

Ceton adalai yakan zo daga Yahweh ne

Ana iya bayyana kalmar 'Ceto' a matsayin aiki. AT: "Yahweh yana tserar da mutanen kirki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

sun sami garkuwa a cikinsa

Maganar zuwa ga Yahweh don kariya ana magana ne da neman mafaka a gare shi. AT: "sun tafi wurinsa don kariya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)