330 B
330 B
mugu da azzalumin
Wannan baya nufin wani takamaiman mutum ba. Magana ce ta gama gari. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
kamar koren itace a ƙasarsa ta asali
Anan ana maganar wadatar mugu kamar mutumin lafiyayye ne wanda yake girma a ƙasa mai kyau. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)