ha_tn/psa/037/031.md

600 B

Shari'ar Allahnsa na zuciyarsa

Anan "a cikin zuciyarsa" yana nufin mafi zurfin cikinsa. AT: "Yana daraja umarnin Allahnsa a cikin cikinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

yi fakon adali ya

Anan kallon yana nuna kiyaye masu adalci don cutar dasu. AT: "yana jiran kwanto don mutumin kirki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

a hannun mugun

Waɗannan kalmomin suna nufin hannun kowane mugaye, ba na wani takamaiman mutum ba. Anan "hannu" yana wakiltar ƙarfi ko iko. AT: "hannayen mugaye" ko "ikon mugaye" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)