ha_tn/psa/037/028.md

327 B

Yana kiyaye su har abada

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yahweh zai kiyaye su har abada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Bakin adali yana maganar hikima

Anan “baki” yana wakiltar duk mutumin da yake magana. AT: "Mutumin kirki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)