ha_tn/psa/037/020.md

546 B

Maƙiyan Yahweh za su zama kamar darajar ciyawa

Marubucin ya kamanta magabtan Yahweh da furannin da ke fure a filayen. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

za a cinye su su ɓace kamar hayaƙi

Marubucin yayi maganar halakar miyagu kamar sune ciyawa ko furannin furanni a filin da aka ƙone bayan girbi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yahweh zai hallaka su kamar yadda wuta ta juya ciyawar filin ta zama hayaƙi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])