ha_tn/psa/037/018.md

392 B

yana lura da marasa abin zargi

'Kula' yana nufin kare wani. Anan "marasa laifi" yana nufin mutane marasa aibu. AT: "yana kare mutane marasa aibu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-nominaladj]])

a lokacin masifa ba

Wannan jumlar tana nufin masifu, kamar su yunwa. AT: "idan masifa ta faru" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)