ha_tn/psa/037/016.md

502 B

Gara ƙanƙanen abin da mutumin kirki ya ke da shi da yawan abubuwan mugayen mutane

"Ya fi kyau mu zama matalauta kuma adalai da zama mugaye tare da dukiya mai yawa"

Gama za a ƙarɓe ƙarfin mugayen mutane

Anan “makami” suna wakiltar ƙarfin mugaye. Karya hannayensu yana wakiltar karɓar ikonsu. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Gama Yahweh zai cire ƙarfin azzaluman mutane" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])