ha_tn/psa/037/014.md

518 B

don su kãda waɗanda ake masu danniya

Waɗannan kalmomin duka suna nufin mutanen da ba su da ikon kare kansu. AT: "mutanen da ba za su iya tsayayya da su ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Takkubansu zasu soke zukatansu

Takobi misalai ne na makamai kuma “zukata” suna wakiltar mutane. Don "huda zuciya" magana ce da ke nufin "kisa." AT: "Za a juya makamansu a kansu kuma za su kashe kansu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])